BBC News Hausa
BBC News Hausa
  • Видео 3 989
  • Просмотров 106 650 740
...Daga Bakin Mai Ita tare da Naziru DanHajiya
Naziru Auwal, wanda aka fi sani da DanHajiya, ya shaida mana irin nasarorin da ya cimma a sana'ar fim, ciki har da kammala karatunsa.
Просмотров: 3 056

Видео

Bayani kan yadda ake gudanar da babban zaɓe a Birtaniya
Просмотров 84010 часов назад
Yayin da ake shirin ƙarshe na fara babban zaɓe a Birtaniya, ga bayani kan yadda ake gudanar da zaɓen.
Batutuwan da suka shafe ku dangane da zaɓen Birtaniya na bana
Просмотров 1,5 тыс.10 часов назад
A ranar 4 ga watan Yuli ne mutanen Birtaniya za su fita don zaɓen ƴan majalisa, waɗanda za su zaɓi sabon Firaminista. Ga wasu batutuwa da muke ganin suna da muhimmanci a gare ku dangane da babban zaɓen.
Matashin ɗan kasuwar da ya samar wa manoma 18,000 aikin yi
Просмотров 2,3 тыс.12 часов назад
Aminu Murtala Nyako, matashin ɗan kasuwar da ke samar da aiki ga manoma aƙalla 18,000 ya bayyana sirrin samun nasara a fannin noma a Najeriya da kuma yadda ya samu cimma nasarorin da ya samu.
Sirrin ma'auratan Kano da suka shekara 50 tare
Просмотров 18 тыс.15 часов назад
Wasu dattijan ma'aurata a jihar Kano sun bayyana mana sirrin aurensu da ya kai shekara 50 da kuma manyan abubuwan da suka sa daɗewar auren nasu.
Abubuwan mamaki huɗu a tarihin zaɓen Birtaniya
Просмотров 2,5 тыс.19 часов назад
Jifan ƴan siyasa da mushen maguna da karnuka na cikin abubuwan mamaki huɗu a tarihin zaɓen Birtaniya.
Mahangar Zamani tare da Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small
Просмотров 60 тыс.22 часа назад
A cikin shirin Mahangar Zamani na yau, fitattu a Kannywood Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small sun bayyana mana cewa "rashin kunyar wasu sabbin jarumai" na daga cikin dalilan da suka sa ake yawan samun saɓani tsakanin 'yan Kannywood. Sun kuma bayyana mana yadda za a iya kauce wa yawan samun matsaloli tsakanin 'yan masana'antar.
Yadda Shugaba Biden da Donald Trump suka rinka sukar juna
Просмотров 3,7 тыс.22 часа назад
Kalli yadda Shugaba Joe Biden da tsohon shugaban Amurka Donald Trump suka rinƙa sukar juna yayin zazzafar muhawarar ‘yan takaran shugabancin Amurka da suka yi a ranar Alhamis.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Amaryar TikTok
Просмотров 24 тыс.День назад
Hafsat Tugge, ta fada mana yadda ta samu shiga Kannywood daga gida.
Shin mata na iya tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasar Iran?
Просмотров 10 тыс.День назад
Mata huɗu sun bayyana aniyarsu ta tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasar Iran na bana amma ba su tsallake matakin tantancewa ba. Mun yi muku cikakken bayani kan dalilan da suka sanya aka haramta wa mata tsayawa takara a zaɓen na ranar 28 ga watan Yuni.
Shin a yanzu duniya ta fi muni fiye da a baya?
Просмотров 2 тыс.День назад
Hankalin mutane kan karkata kan abubuwa marasa kyau game da yanayin da ake ciki a duniya, ba tare da la'akari da kyawawan abubuwan da ke faruwa ba. To me ya sa hankalin mutane ya fi karkata kan abubuwa marasa kyau? Ku kalli bidiyon nan don ku san amsar.
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
Просмотров 64 тыс.14 дней назад
A wannan karon, Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya tattauna da mutanen jihar kan abubuwan da suka shafi mulkinsa, da matsalolin da suke bukatar gwamnan ya magance musu.
Abubuwan da ya kamata ku sani kan cutar kwalara
Просмотров 3,4 тыс.14 дней назад
A cikin wannan bidiyon, mun bayyana mece ce cutar kwalara, da dalilin da ya sa take yaɗuwa a faɗin Najeriya, har ma da yadda za ku kare kanku daga kamuwa da ita.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Yahaya Makaho
Просмотров 8 тыс.14 дней назад
Mawaƙi Yahaya Makaho ya bayyana mana yadda yake rubuta waƙoƙinsa duk da larursa ta gani. Ya kuma bayyana mana irin sana'o'in da ya gwada kafin ya shiga sana'ar waƙa, wadda ya samu karɓuwa.
Yadda gobara ta tashi a rumbun makamai a Chadi
Просмотров 2,7 тыс.14 дней назад
Mutane da dama sun mutu sannan wasu sun jikkata yayin gobarar da ta tashi a wani rumbun makamai a N'djamena, babban birnin ƙasar Chadi. Ga cikakken bayani kan yadda lamarin ya faru.
Zama Mataimakin Gwamna a Najeriya kamar ba ka da aiki ne - Injiniya Abubakar D. Aliyu
Просмотров 4,2 тыс.14 дней назад
Zama Mataimakin Gwamna a Najeriya kamar ba ka da aiki ne - Injiniya Abubakar D. Aliyu
Ladubban Sallar Layya da ya kamata kamata ku sani - Sheikh Mu'azzam Khalid
Просмотров 1,3 тыс.14 дней назад
Ladubban Sallar Layya da ya kamata kamata ku sani - Sheikh Mu'azzam Khalid
'Yan jaridar da ke nishaɗantar da masu kallo ta sharhin wasanni da Hausa
Просмотров 1,8 тыс.14 дней назад
'Yan jaridar da ke nishaɗantar da masu kallo ta sharhin wasanni da Hausa
Manyan matakan da za su iya cire ‘yan Najeriya daga matsin rayuwa - Wamakko
Просмотров 4,8 тыс.14 дней назад
Manyan matakan da za su iya cire ‘yan Najeriya daga matsin rayuwa - Wamakko
Abubuwan da ake so Musulmi su yi a ranar Arafa - Sheikh Ibrahim Maqari
Просмотров 6 тыс.21 день назад
Abubuwan da ake so Musulmi su yi a ranar Arafa - Sheikh Ibrahim Maqari
Sayen raguna da yawa ya fi ƙarfinmu a yanzu - Ƴan Najeriya
Просмотров 6 тыс.21 день назад
Sayen raguna da yawa ya fi ƙarfinmu a yanzu - Ƴan Najeriya
...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir na Daɗin Kowa
Просмотров 6 тыс.21 день назад
...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir na Daɗin Kowa
Abu uku Najeriya za ta yi ta ga ƙarshen 'yan fashin daji cikin ɗan lokaci - Dikko Radda
Просмотров 14 тыс.21 день назад
Abu uku Najeriya za ta yi ta ga ƙarshen 'yan fashin daji cikin ɗan lokaci - Dikko Radda
Najeriya ta cika shekara 25 da fara mulkin dimokuraɗiyya ba katsewa
Просмотров 4,4 тыс.21 день назад
Najeriya ta cika shekara 25 da fara mulkin dimokuraɗiyya ba katsewa
Rashin shugabanci a Najeriya shi ya kawo matsin rayuwa a Najeriya - Aminu Wali
Просмотров 3,5 тыс.21 день назад
Rashin shugabanci a Najeriya shi ya kawo matsin rayuwa a Najeriya - Aminu Wali
Ya zama dole zama dole ƴan adawa su haɗe don canza gwamnati a Najeriya - Aminu Tambuwal
Просмотров 13 тыс.21 день назад
Ya zama dole zama dole ƴan adawa su haɗe don canza gwamnati a Najeriya - Aminu Tambuwal
Yadda ake gane an kamu da cutar ƙyandar biri
Просмотров 5 тыс.21 день назад
Yadda ake gane an kamu da cutar ƙyandar biri
Yadda nake rayuwa a matsayin mata-maza a Kano
Просмотров 41 тыс.21 день назад
Yadda nake rayuwa a matsayin mata-maza a Kano
APC sa'a ta yi aka sake zaɓen ta a 2019 - Ahmad Lawan
Просмотров 7 тыс.21 день назад
APC sa'a ta yi aka sake zaɓen ta a 2019 - Ahmad Lawan
A Faɗa A Cika kan shekaru 25 na dimokraɗiyya a Najeriya
Просмотров 15 тыс.28 дней назад
A Faɗa A Cika kan shekaru 25 na dimokraɗiyya a Najeriya

Комментарии